Tehran (IQNA) faifan bidiyo na musamman na daga karatun kur’ani mai tsarki a masallacin Imam Ridha (AS) da ke kasar Madagascar .
Lambar Labari: 3488782 Ranar Watsawa : 2023/03/10
Tehran (IQNA) A cikin 'yan kwanakin da suka gabata, kasar Madagaska ta shaidi gudanar da da'irar kur'ani da dama tare da halartar Sheikh Abdel Nasser Harak, wani makarancin kasa da kasa na Masar.
Lambar Labari: 3488414 Ranar Watsawa : 2022/12/29